Memba Mai Wakiltar Mazabar Tarayya Ta Fufore/Song a Majalisar Wakilai, Kuma Shugaban Kwamitin Majalisar kan Cibiyoyin Al’amuran ‘Yan Sanda, Honourable Barrister Aliyu Wakili Boya, Na Farin Cikin Taya
Memba Mai Wakiltar Mazabar Tarayya Ta Fufore/Song a Majalisar Wakilai, Kuma Shugaban Kwamitin Majalisar kan Cibiyoyin Al’amuran ‘Yan Sanda, Honourable Barrister Aliyu Wakili Boya, Na Farin Cikin Taya
- Shugaban Kasa Alh Asiwaju Bola Ahmed Tinibu Bikin Babbar Sallah Ta Layya Ta Shekarar 2025. Saura Sun Hada Da
- Shugaban Majalisar Dattawa Seneta Godswill Akpabio Da
- Senetocin Majalisar, Kakakin Majalisar
- Wakilai Tajudden Abbas Gami Da ilahirin Wakili Majalisar.
Honourable Barrister Aliyu Wakili Boya na Ci Gaba Da Mika Gaisuwa Da Fatan Alkhairi Na Bikin Sallar Laiyan Bana Ga
- Babban Mai Bada Shawara Kan Alamuran Tsaro Na Kasa Mallam Nuhu Ribadu,
- Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri Hada Da Dukkan Mambobin Majalisar Gudanarwa Ta Jaha,
- Mai Martaba Lamido Adamawa Dr. Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa Da Majalisar Koli Ta Masarautar Adamawa,
- Mai Martaba Lamido Funange Alhaji Sani Ahmadu Ribadu Da Majalisar Koli Ta Masarautar Ta Fufore, gami Da ilahirin Jama’ar kananan Hukumomin Fufore Da Song, Tare Da Fatan Ubangiji Allah Ya Maimaita Mana.
Sakon Nan Ya Fito Ne Daga Ofiahin Abubakar Sali Boya Moving Train
Amadadin:
Hon Brr Aliyu Wakili Boya
Memba Mai Wakiltar Mazabar Tarayya Ta Fufore/Song a Majalisar Wakilai, Kuma Shugaban Kwamitin Majalisar kan Cibiyoyin Al’amuran ‘Yan Sanda Najeriya,
Comments
Post a Comment