HON BARR ALIYU WAKILI BOYA YA KARƁI TAKARDAR TSAYAWA TAKARA TA INEC A HUKUNCE DAGA MAI GIRMA RT HON AHMADU UMARU FINTIRI, GWAMNAN JIHAR ADAMAWA

HON BARR ALIYU WAKILI BOYA YA KARƁI TAKARDAR TSAYAWA TAKARA TA INEC A HUKUNCE DAGA MAI GIRMA RT HON AHMADU UMARU FINTIRI, GWAMNAN JIHAR ADAMAWA

#boyamovingtrain

A yau, 27 ga Yuni, 2026, Hon. Barr. Aliyu Wakili Boya ya karɓi takardar tsayawa takara ta INEC a hukumance daga jagoran jam'iyyar APC a Jihar Adamawa, Mai Girma Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri, Gwamnan Jihar Adamawa. 

Wannan wani muhimmin mataki ne a tafiyarsa ta neman wakiltar al'ummar Mazabar Tarayya ta Fufore da Song.
Muna taya Hon. Barr. Aliyu Wakili Boya murna.

Muna taya al'ummar Mazabar Tarayya ta Fufore da Song murna.

Muna kuma taya jam'iyyar APC reshen Jihar Adamawa murna.

Yayin da ka karɓi takardar tsayawa takara ta INEC a yau, muna da cikakken yaƙini cewa, da yardar Allah (Insha Allah), za ka kuma karɓi Takardar Lashe Zaɓe (Certificate of Return) daga INEC a shekarar 2027.

Muna tare da kai cikin haɗin kai da cikakken goyon baya.

~ A Sali
27 ga Yuni, 2026

Comments

Popular posts from this blog

CITY BOY MOVEMENT HOLDS STRATEGIC MEETING IN YOLA, BEGINS GRASSROOTS MOBILIZATION, 2027

APC LG EXECUTIVE LED BY ALH SANI DAN SULEI PAYS SOLIDARITY VISIT TO BOYA

HON BARR ALIYU WAKILI BOYA PICKS NOMINATION FORM FOR 2027 RE-ELECTION